Download Dadin Kowa 75.
play in 3gp Mp4 available in 240p, 360p, 4800p, 720p, 1080p video formats

 • Uploaded on 30 Jun 2016

  A wannan shiri na Dadin kowa:
  Lamarin Aminu AK ya fara zama abun tsoro inda ya shirya ya dauki jakarsa yayi ficewarsa ba tareda amincewar Ladidi ba, duk da cewa ta bayyana masa rashin amincewarta.
  A wani bangaren, Hajiya matar Alhaji Sani ce ta sallami Gimbiya daga gidan, ta nuna mata bata bukatar tayi mata aiki, duk da cewa Hajiyar tana sane da yadda Gimbiyar ke bukatar tallafi. Me ya jawo hakan?
  Kar ku bari a baku labari.

  Channel AREWA24

TAGS:

Recent Movies

Youtube Hatena . Webry . bd . Tripod . Addto . So-net . Gamer . Google+ . Facebook -- Hson-- ucz-- gd-- one-- goggle-- zestr-- jobstu-- multiple-- colt-- sandy-- exp-- gou-- myapp-- nap-- msu